Skip to main content

Posts

Showing posts with the label BINCIKE
*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 ko 08059686500 WhatsApp 08026981388  *AKWAI WANI ABU MUHIMMI DA MATA YAKAMATA SU SANI DANFANE DA AL'AURARSU(farji*) Akwai wasu bayanan da ba na gaskiya ba da ke kai komo a shafukan sada zumunta dangane da al'aurar mata, kuma wata mace ta dauki gabarar gyara irin wannan tunanin. 08032652765 Dr Jen Gunter, wadda likitar mata ce ta kwashe shekaru 25 tana aikin kula da lafiyar mata a Amurka da Canada. Har wa yau, ana bayyana Dr Jane mai fafutukar lafiyar mata a shafukan Twitter. A baya-bayan ta tunkari wani camfi da ke cewa cusa kwai mai tauri a cikin al'aurar mace na taimakawa wajen samun daidaito a lokacin al'ada da kuma sarrafa mafitsara. Dr Jane ta nuna cewa ikrarin sam ba ya cikin tsofaffin al'adun mutanen kasar Sin kuma ba su da madogara a kimiyyance. Hakan ya sa aka yi watsi da camfin. 08032652765 Littafin Dr Gunter da ta wallafa a baya-bayan nan shi ne 'The Vagina Bible' wato 'Kundi kan abin d...