*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 whatssApp 08026981388 AMFANIN ZOGALE GUDA GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM ========================== 08032652765 . 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). . 2- Ana shafa d'anyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai. . 3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya. . 4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa. . 5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa. . 6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari. . 7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara. . 8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne. . 9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono. . 10-Wa...