Skip to main content

Posts

AMFANI ZOGALE GUDA GOMA SHA TAKWAS(18 USER's of moringa)

*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 whatssApp 08026981388  AMFANIN ZOGALE GUDA GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM ========================== 08032652765 . 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). . 2- Ana shafa d'anyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai. . 3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya. . 4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa. . 5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa. . 6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari. . 7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara. . 8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne. . 9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono. . 10-Wa...
Recent posts
*JI KI KARU*  _SHAWARA GA MATA_                 *Daga*  *DARULHIKMA HERBAL MEDICINE*  ☎ *08032652765 ko 08059686500* WhatsApp 08026981388  *1-Kiguji rike fitsari* musamman asadda kike al'ada danhakan zaidada haifarmikida ciwon mara koda bakyayi?.  *2-Kidinga yawan amfani* da shayin babunaj girfa shammar dan samun saukin ciwon mara dakuma tafiyar al'adarki daidai.  *3-Kiguji shan tea asadda* kike al'ada indai ba tea dikikaji nafadamiki b. Kikaucewa lemuka masu gass asadda kike al'ada. Kikaucewa daukar abubuwa masu nauyi ko aiki mai wuya asadda kike al'ada.  *4-Kada kisha magani* asadda kikejin yuwa idan kina al'ada.  *5-Kiyawaita shan ruwa* alokacin dan kaucewa bushewar jiki ko daukewar ni'ima dake faruwa bayan gama al'ada.  *6-Kidan ga tafiya bamai* nisa b dan jininki yasami damar xagayawa kuma kisami saukin damuwa.  *7-Yawan shan shayin* na'ana'a asadda kike al'ada z...

FA'IDOJI DAGA DARULHIKMA ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE

بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم؛ FA'IDOJI MUHIMMAI  *DARULHIKMA ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE*  ☎08032652765 08059686500 whatsApp 08026981388 * 1>MAGANIN FITSARIN KWANCE. Ana rubuta ayatul kursiyyu آية الكرسي ƙafa tara amma wake-wake akeyi wato uku da `ya`ya da wasali. uku da `ya`ya amma babu wasali. uku babu `ya`ya babu wasali. in angama sai a wanke sai asa ƙasar gidan cinnaka aciki sai asha ashafe mara za ayi haka har kwana uku. IN ALLAH YA YARDA YARO KO YARINYA MASU FITSARIN KWANCE ZASU DAINA KODA SUN MANYANTA NE KO MATAR AURE CE HAKA KO MAGIDANCI NE KUMA KODA FITSARIN NA ISKA NE/ALJANU ZASU DAINA DA IZININ ALLAH. 2>MAGANIN CIWON HAƘORI. Ana rubuta Fatiha ƙafa 19 amma ko wacce da BISMILLAH sai a wanke sai asami BAGARUWA. da TSAMIYA. da SANYA UWAR MAGUNGUNA. da ALIM. sai a dafa su da ruwan rubutun sai a riƙa kuskure baki da shi amma da ɗumi kafin ya huce gaba ɗaya. IN ALLAH YA YARDA DUK TSANANIN CIWON HAƘORI ZA'A SAMI SAUƘI...
*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 ko 08059686500 WhatsApp 08026981388  *AKWAI WANI ABU MUHIMMI DA MATA YAKAMATA SU SANI DANFANE DA AL'AURARSU(farji*) Akwai wasu bayanan da ba na gaskiya ba da ke kai komo a shafukan sada zumunta dangane da al'aurar mata, kuma wata mace ta dauki gabarar gyara irin wannan tunanin. 08032652765 Dr Jen Gunter, wadda likitar mata ce ta kwashe shekaru 25 tana aikin kula da lafiyar mata a Amurka da Canada. Har wa yau, ana bayyana Dr Jane mai fafutukar lafiyar mata a shafukan Twitter. A baya-bayan ta tunkari wani camfi da ke cewa cusa kwai mai tauri a cikin al'aurar mace na taimakawa wajen samun daidaito a lokacin al'ada da kuma sarrafa mafitsara. Dr Jane ta nuna cewa ikrarin sam ba ya cikin tsofaffin al'adun mutanen kasar Sin kuma ba su da madogara a kimiyyance. Hakan ya sa aka yi watsi da camfin. 08032652765 Littafin Dr Gunter da ta wallafa a baya-bayan nan shi ne 'The Vagina Bible' wato 'Kundi kan abin d...
ALAMOMIN CIWON HANTA,DA KUMA MAGANINTS Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za'a samu waraka da Yardan Allah. ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai, Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani, Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha, Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa. Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta. Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai. MAGANINTA 1. A samu garin habba cokali 10 2. Garin Sidir cokali 5 3. Garin ...

CIWON HANTA DA MAGANINSA