Skip to main content

FA'IDOJI DAGA DARULHIKMA ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE

بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم؛

FA'IDOJI MUHIMMAI

 *DARULHIKMA ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE*  ☎08032652765 08059686500 whatsApp 08026981388
*
1>MAGANIN FITSARIN KWANCE. Ana rubuta ayatul kursiyyu آية الكرسي ƙafa tara amma wake-wake akeyi wato uku da `ya`ya da wasali. uku da `ya`ya amma babu wasali. uku babu `ya`ya babu wasali. in angama sai a wanke sai asa ƙasar gidan cinnaka aciki sai asha ashafe mara za ayi haka har kwana uku. IN ALLAH YA YARDA YARO KO YARINYA MASU FITSARIN KWANCE ZASU DAINA KODA SUN MANYANTA NE KO MATAR AURE CE HAKA KO MAGIDANCI NE KUMA KODA FITSARIN NA ISKA NE/ALJANU ZASU DAINA DA IZININ ALLAH.

2>MAGANIN CIWON HAƘORI. Ana rubuta Fatiha ƙafa 19 amma ko wacce da BISMILLAH sai a wanke sai asami BAGARUWA. da TSAMIYA. da SANYA UWAR MAGUNGUNA. da ALIM. sai a dafa su da ruwan rubutun sai a riƙa kuskure baki da shi amma da ɗumi kafin ya huce gaba ɗaya. IN ALLAH YA YARDA DUK TSANANIN CIWON HAƘORI ZA'A SAMI SAUƘI KO YA YI KOGO NE KUMA KO YANA RAWA NE. IN ALLAH YA YARDA.

3>MAGANIN CIWON KUNNE. Ana rubuta ALLAHU JALLAH JALALUHU,, ƙafa 66
 الله جل جلاله ٦٦
sai a wanke da ruwa ɗankaɗan sai asami auduga mai kyau sai a saruwan a jikin audugar a toshe kunnen musamman in za'a kwanta.
       IN ALLAH YA YARDA ZA'A SAMI SAUƘIN CIWON KUNNE KOMIN TSANANIN CIWON DA YAKE YI ZAI WARKE DA YARDAR ALLAH.

           WhatsApp 08026981388

Comments

Popular posts from this blog

AMFANI ZOGALE GUDA GOMA SHA TAKWAS(18 USER's of moringa)

*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 whatssApp 08026981388  AMFANIN ZOGALE GUDA GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM ========================== 08032652765 . 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). . 2- Ana shafa d'anyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai. . 3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya. . 4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa. . 5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa. . 6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari. . 7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara. . 8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne. . 9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono. . 10-Wa...
*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎08032652765 ko 08059686500 WhatsApp 08026981388  *AKWAI WANI ABU MUHIMMI DA MATA YAKAMATA SU SANI DANFANE DA AL'AURARSU(farji*) Akwai wasu bayanan da ba na gaskiya ba da ke kai komo a shafukan sada zumunta dangane da al'aurar mata, kuma wata mace ta dauki gabarar gyara irin wannan tunanin. 08032652765 Dr Jen Gunter, wadda likitar mata ce ta kwashe shekaru 25 tana aikin kula da lafiyar mata a Amurka da Canada. Har wa yau, ana bayyana Dr Jane mai fafutukar lafiyar mata a shafukan Twitter. A baya-bayan ta tunkari wani camfi da ke cewa cusa kwai mai tauri a cikin al'aurar mace na taimakawa wajen samun daidaito a lokacin al'ada da kuma sarrafa mafitsara. Dr Jane ta nuna cewa ikrarin sam ba ya cikin tsofaffin al'adun mutanen kasar Sin kuma ba su da madogara a kimiyyance. Hakan ya sa aka yi watsi da camfin. 08032652765 Littafin Dr Gunter da ta wallafa a baya-bayan nan shi ne 'The Vagina Bible' wato 'Kundi kan abin d...