*JI KI KARU*
_SHAWARA GA MATA_
*Daga*
*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE*
☎ *08032652765 ko 08059686500*
WhatsApp 08026981388
*1-Kiguji rike fitsari* musamman asadda kike al'ada danhakan zaidada haifarmikida ciwon mara koda bakyayi?.
*2-Kidinga yawan amfani* da shayin babunaj girfa shammar dan samun saukin ciwon mara dakuma tafiyar al'adarki daidai.
*3-Kiguji shan tea asadda* kike al'ada indai ba tea dikikaji nafadamiki b.
Kikaucewa lemuka masu
gass asadda kike al'ada.
Kikaucewa daukar abubuwa masu nauyi ko aiki mai wuya asadda kike al'ada.
*4-Kada kisha magani* asadda kikejin yuwa idan kina al'ada.
*5-Kiyawaita shan ruwa* alokacin dan kaucewa bushewar jiki ko daukewar ni'ima dake faruwa bayan gama al'ada.
*6-Kidan ga tafiya bamai* nisa b dan jininki yasami damar xagayawa kuma kisami saukin damuwa.
*7-Yawan shan shayin* na'ana'a asadda kike al'ada zaitaimakamiki wajen rage radadi da dauke damuwa.
*8-Kiy kokarin nisanta* kanki da tsarki da sabulun wanka.
*9-Dazaki dinga wanka da* ruwan dumi asadda kike al'ada zakisami saukin gajia da ciwonda kike ji
*10-Kilizimci tsabtar jiki* dakayansawarki hakika tsaftatnataka rawa sosai asadda kike al'ada.
*11-Kinisanci duk wata* hoda da janbaki .
*12-Kikaucewa yin aski* asadda kike al'ada.
Kikaucewa shan duk wani abu maitsami asadda kike al'ada.
Haka kuma kaucewa shan duk wani abu maitsananin sanyi kamar ice caream dasauransu.
Kikaucewa zama akasa asadda kike al'ada musamman agurinda ke
Sanyi.
*note* mata kadai' idan kinsan ba siya zakiyi ba baki shirya siyaba pls kada kiyimin magana. *serious buyers only* idan akwai mai tambaya ko neman shawara ko neman magani zaki iya neman prvt ko kiyimin waya akwai kuma magani kala kala muna siyarwa masu kyau wanda idan kikayi amfani
dasu zaki sha mamaki uwar gida kuma maigida zaiyi mamaki sosai yar uwa, maigida ya baki kyautar da baishirya ba
*DARULHIKMA HERBAL MEDICINE* ☎_08032652765 ko 08059686500_
WhatssApp 08026981388
www.darulhikmang.blogspot.com

Comments
Post a Comment